IQNA - Wani musulmi dan takarar kujerar magajin garin birnin New York ya sha alwashin tsayawa tsayin daka wajen tabbatar da addininsa na Musulunci, yana mai mai da martani kan hare-haren da ake kai masa da ya bayyana a matsayin wariyar launin fata da rashin tushe.
Lambar Labari: 3494091 Ranar Watsawa : 2025/10/26
‘Yar Majalisa Wakilan Amurka Musulma taa soki ‘yan jam’iyyar Republican:
Tehran (IQNA) Yar Majalisa Wakilan Amurka Musulma daga jam’iyyar Democrat ta yi kakkausar suka ga shugabannin Jam’iyyar Republican inda ta bayyana cewa matsayar da suke dauka kanta saboda kasancewarta Musulma ce.
Lambar Labari: 3488266 Ranar Watsawa : 2022/12/02
Tehran (IQNA) An gudanar da zaman tattauna daftarin kudirin dokar yaki da kyamar musulunci a majalisar wakilan Amurka, wanda ‘yar majalisa Ilhan Omar ta gabatar.
Lambar Labari: 3486686 Ranar Watsawa : 2021/12/15